Uwork: Yadda Zaka Samu Naira 50,000+ a Duk Wata

Uwork: Yadda Zaka Samu Naira 50,000+ a Duk Wata

Barka da zuwa shafin wapgist.com sashin Hausa, da yardar Ubangiji yau zan sanar da ku wata sabuwar hanyar da zaka samu kudade a yanar gizo ba tare da shan wani wahala ba a manhajar uwork.ng.

Menene Uwork.ng

Uwork.ng kamfani ne dake da reshi daga kasashen wajen inda suka bude shafin su a yanar gizo don samar ma da jama’a hanyar da zamu samu kudaden shiga.

Yadda Uwork.ng take gudanar da ayyukanta

Kamfanin uwork.ng na karbar Talla daga manyan kamfanoni kamar su Jumia, Amazon da Jiji.ng da saurasu.

Idan kayi rajista da uwork zasu baka talla da zaka musu a shafin ka na sadarwa Facebook da kuma Instagram.

Kafin ka fara tallace tallace zaka yi rajista da wacce irin version zaka yi amfani dashi.

Akwai V0, V1, V2 da kuma V3

Uwork V0 ita rejistarta kyautace amma kuma zata yi expire bayan sati guda da budewa. Zasu baka talla a kowace rana sau biyu inda zasu biyaka $0.125 kwatan kwacin naira 47.65, hakan yana nufin cewa zaka samu naira 95.3 a kowace rana, idan kayi lissafi a sati zaka samu naira 667.1.

Ga sauran yadda tsarukan yake:

Tsarikudin rajistakudin da zaka samu
a sati
kudin da zaka samu
a wata
V1$15 (N7200)$8.4 (N3,202.08)$33.6 (N12,808.32)
V2$150 (N72,000)$42 (N16,010.40)$168 (N64,041.60)
V3$300 (N144,000)$77 (N29,352.40)$308 (N117,409.60)

Bugu da kari duk wanda ka gayyace shi yayi register wato refferal zaka samu $1.2 (N460). Hakan yana nufin indan mutane 100 sukayi rejista a karkashinka zaka samu $120 (N46,000).

Yi rajista a karkashina domin samun sauran kyaututtuka na uwork wato (coupon).

Muna yin godiya da kasan cewa da wapgist Hausa, ci gaba da bibiyar mu domin samun yadda zaka samu hanyoyi daban daban da zaka sami kudaden shiga ta yanar gizo.

Domin neman karin bayani yi comment a karkashin wannan bayanin, ko kuma ku ziyarce mu a shafin mu na facebook.

COMMENTS

WORDPRESS: 0